Taskar Usman Bala

Barka Da Zuwa Wannan Shafi Na Usman Bala Sa'ad

Post thumbnail

Hausa Tunes 24

Published August 10, 2020. 10:56pm. By Usman Bala. Under Nishadantarwa

Shafin Hausa Tunes 24 shafi ne dake saka sababin Wakoki wanda ke tashe a wanan shekarar wanda zai Baku daman saurara kai tsaye ko ku saukar wayan Ku na hannu ko a laptop din ku,don samun Wakoki zaku Iya ziyartan shafin a adireshi dake kasa

Comments 0


thumbnail image

Kasashen Dake Kan Gaban Fasahar Kirkire Kirkiren Zamani

Published August 10, 2020. 10:52pm. By Usman Bala. Under Fasahar Zamani

Shin wurin da ka ke zaune yana yin tasiri kan irin fasaharka, to ta wadanne bangarori? A ranar Juma'a ne wasu alkaluma da aka fitar a kan kasashen duniya fiye da 140 suka gano cewa kasashen Switzerland da Biritaniya da Sweden da Netherlands da kuma Amurka sune kasashe biyar da suka fi fasahar kirkir...

Comments 0


Post thumbnail

Tambayoyi Da Amsoshi

Published August 10, 2020. 6:37pm. By Usman Bala. Under Tambayoyi Da Amsoshi

Ga mai koyon yaren English zai iya turu mana da tambaya akan kalmar English zuwa Hausa ko kuma Hausa zuwa English

Comments 0


Post thumbnail

Tarihin Kano

Published August 6, 2020. 6:37pm. By Usman Bala. Under Tarihi

Masarautar Kano tana cikin manyan masarautu a kasar Hausa a yammacin Afirka. Tarihi ya nuna tsohuwar masarauta ce da aka kafa shekaru aru-aru tun zamanin jahiliyya kafin zuwan addininIslama. Masarautar tataimaka wajen bunkasagarin Kano da Arewa dama Najeriya baki daya. Garin Kano ya kasancecibiyar k...

Comments 0


Post thumbnail

Labarai Akan Coronavirus

Published July 27, 2020. 9:34am. By Usman Bala. Under Labarai

Alƙaluman da hukumar daƙile cutuka masu yaɗuwa ke fitarwa kullum, sun nuna cewa cutar ta kuma yi sanadin mutuwar mutum shida cikin sa'a 24. Abuja ce a wannan karo ta fi yawan masu fama da cutar da mutum 75,yawan masu korona a Abuja zuwa yanzu ya haura 4,300. Ƙididdigar ta kuma nuna cewa mutum 40...

Comments 0


Post thumbnail

Wanene Hamisu Breaker?

Published July 26, 2020. 12:45pm. By Usman Bala. Under Nishadantarwa

An haifi shahararren mawakin Hausan ne a shekarar 1993 a Kano Sunansa Hamisu Breaker Dorayi, kuma dan asalin jihar Kano ne, shekarunsa 27. Ya yi karatun firamare da sakandare a unguwar Dorayi.Ya fara waka tun yana makarantar Islamiyya lokacin yana yaro, amma a shekarar 2016 aka fara sanin sa.Zuwa ya...

Comments 0


Post thumbnail

Tashe a Kasar Hausa

Published July 26, 2020. 12:32pm. By Usman Bala. Under Aladun mu

Tashe yana daya daga cikin al'adun Hausawa na asali kuma ana yinsa ne a cikin watan azumin Ramadan. Shugaban Sashen Harsuna na Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kano, Malam Yusuf Muhammad, ya ce kalmar tashe ta samo asali ne daga kalmar tashi wato tashi domin sahur yayin daukar azumi.

Comments 0


Game Da Mai Shafin

Barka da zuwa wannan shafin na Usman bala cikaken sunansa shi ne Usman Bala Sa'ad ,shi nan Arewacin nigeria bahaushe wanda ke zaune a garin kaduna wanda ke kirkiran shafukan yanar gizo da dama .


Taskar Usman Bala

Ku cigaba da bibiyar mu a wannan shafin don Nishadantarwa,Fadakarwa,da Iimantarwa don mu yada Aladun mu na Hausa a duk inda bahaushe yake a najeriya.


Recent Blog Posts